Bayanan bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita tare da Ahmad Ali Nuhu 29 Yuli 2021 Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi ...
Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon: Tsohuwar matar fitaccen tauraron Kannywood, Ahmad S. Nuhu, ta bayyana mawuyacin halin da ta fada a ciki bayan rasuwarsa. Hafsat Shehu ta bayyana haka ...
Mai Martaba Ahmad Nuhu Bamalli shi ne sarki na farko daga gidan Mallawa da ya hau gadon Sarauta cikin shekara 100, bayan rasuwar kakansa Sarki Dan Sidi a 1920. Bari mu yi nazari kan waye wannan ...
Sabon sarkin Zazzau Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli ya shiga Fadar Masarautar Zazzau bayan an naÉ—a shi a matsayin sarki na 19. ÆŠazu da rana ne gwamnatin jihar Kaduna da ke Najeriya ta naÉ—a a matsayin ...
Fitaccen jarumin nan a masana'antar fina-finai ta Kannywood, wanda kuma shi ne sabon shugaban hukumar kula da fina-finai ta Najeriya, Ali Nuhu, ya ce zai mayar da hankali kan wasu manyan sauye ...